Evans Littafin Hausa PB5

2,700.00

Littafin Hausa Don Makarantu Firamare, littafi ne da aka tsara shi tare de kyakkyawar la’akarinsabuwar Manhajar ilmi ta kasa NERDC ta amince da shi. Littafin ya tsaru, kuma an sassauka shi yadda kowane nau’in dalibizai fahimei inda aka sa gaba, ba tare da matsananciyar wahala ba.

Shakka babu marubutan wannan lutafi sun nuna kwarewarsu wajen tsara littafin ta yadda, da wanda aka haife shi cikin harshen Hausa da wanda yake koyon harshen za su amfana matuka.

An kawata littafin da bayanai da hotuna da misalai masu yawa yadda babu yadda za a yi a karanta littafin ba a karu ba. An kuma saukaka wa malami yadda zai gwada dalibai a aji ta hanyar gabatar ta tambayoyin aiki a karshen kowane babi

Littafin Hausa Don Makarantun Firamare na 1-6 na tare da Littafin Aiki na 1-6 da kuma Jagoran malamu na 1-6 , an yi aiki tukuru wajen ganin  an saka abuhuwa da za su taimakawa malami  da dalibai baki daya